Real Madrid ta matsa ƙaimi kan ɗan wasan tsakiya a Everton da Ingila, Jarrad Branthwaite. Manchester City na son saye ɗan wasan Newcastle da Ingila, Tino Livramento.
(Football Insider) Sai dai, Newcastle ba za ta yarda a dauke mata kwarrarun 'yan wasanta ba, muddin ta gaggara samun dama a gasar zakarun Turai na gaba. (Daily Mail) Arsenal da Chelsea na zawarcin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results