Shugabannin da ke lura da gasar ƙwallon ƙafa ta Premier a Ingila sun bayyana cewa na'urar da ke taimaka wa alƙalin wasa wajen yanke hukunci (VAR) ta tafka kuskure sau 13 tun bayan fara wannan ...