Wadanda muka zanta da su daga wadan nan kananan hukumomi sun ce a yanzu wadan nan 'yan bindiga suna shigowa jihar Neja ne su tabka ta'asarsu, lamarin da ya sa suke zaune cikin yanayi na zaman zullumi, ...